Dambun couscous
Dambun couscous

Hello, I’m Kate. Today, I will show you a way to prepare dambun couscous recipe. Never miss today’s recipe. This is a easy recipe to try and is one of my family food recipes. Nowadays, I will make it a bit tastier. This is gonna smell and look delicious. Not to mention, it’s super satisfying.

Dambun couscous Recipe

Dambun couscous is one of the most well liked of recent trending meals on earth. It is easy, it’s quick, it tastes yummy. It’s enjoyed by millions daily. Dambun couscous is something which I’ve loved my entire life. They’re fine and they look wonderful.

To begin with this recipe, we have to prepare a few ingredients. You can cook dambun couscous using 12 ingredients and 6 steps. Here is how you can achieve it.

The ingredients needed to make Dambun couscous:

  1. Make ready Couscous
  2. Make ready Tumeric (kurkur)
  3. Take Attarugu
  4. Prepare Albasa
  5. Prepare Albasa mai lawashi
  6. Take Dakyakkiyar gyada
  7. Prepare Mai gyada
  8. Take Dandano
  9. Prepare Gishiri
  10. Make ready Tattasai
  11. Make ready Green beans
  12. Make ready Yakuwa/zogala

Steps to make Dambun couscous:

  1. Da farko zaki zuba couscous dinki a kwano sai ki sa dandano, tumeric(zaki iya amfani da curry idan bakida shi,idan baki son zaki iya barinshi.amfaninshi yabawa couscous din color) gishiri,da man gyada sai ki juya su sosai su hadu.sai ki tanadi ruwan zafin ki ba mai yawa ba amma ruwan ya sha kan couscous dinki sai ki rufe ya jika.
  2. Ki yanka ganye yakuwan ki da lawashi,idan da zogale zakiyi amfani sai ki tsince ta za ki iya hadasu duka biyu.green beans dinki shima ki yayyanka shi.ki jajjaga attarugu ki da tattasai ki yanka albasan ki.
  3. Bayan couscous dinki ta jika sai ki zuba duk kayan hadinki da kika yayyaka da kuma wannan dakyakkiyar gyada (zaki samu gyada ki dan daddakata amma ba a so tayi laushi sosai) sai ki juya sosai har sai su hade jikinsu.
  4. Idan kina da steamer sai kiyi amfani da ita idan kuma bakida steamer zaki samu tukunya ki zuba ruwa a ciki sai ki kifa murfi kwano da zai rufe ruwan,sai ki zuba couscous dinki a kai.idan kinada foil paper sai ki rufe dashi kafin ki rufe da murfin tukunya idan kuma ba kidashi sai ki rufe da Leda.
  5. Ki turara kaman na minti goma zuwa goma sha biyar daga nan sai ki juye,dambun couscous yayi.
  6. Note:idan kinq bukatan nama zaki iya amfani da naman da kika yayyashi kanana kokuma nakyakyan nama. Za ki iya amfani da vegetables dinka suka yi miki.

So that is going to wrap this up with this special dish dambun couscous recipe. Thank you very much for reading. I’m sure that you will make this at home. There’s gonna be more interesting food in home recipes coming up. Don’t forget to save this page on your browser, and share it to your family, colleague and friends. Thanks again for reading. Happy cooking.

Tags: Dambun couscous Recipe